Koya Turanci 1.0

Licença: Julgamento Gratuito ‎Tamanho do arquivo: 1.47 MB
‎Classificação dos utilizadores: 0.0/5 - ‎0 ‎votos

Sobre Koya Turanci

Koya Turanci shi ne aikace ta farko da za ya taimake ku koyan turanci yanda ya kamata ba tare da kuna cikin aji'n karatu ba.

Abun yi kawai shi ne,za ku taba kalma'n hausa a wayar ku,nan da nan za ku ji waya'n a takarce ya fadi kalma'n magana'n a turanci.

Na yi maku godiya a ga me da afani da wana'n aikace'n ta mu,da fat'an za ku fada da kuma za ku dadi'n amfani da shi kamar yanda mu ka ji dadi'n harda wana'n aikace'n ta mu.

Da fat'an za ku ji dadi'n shi lafiya.

Wana'n ne cikakken aikace'n Koya Turanci! ____________________________________________________

Koya Turanci é a melhor app para usar se quiser aprender a falar bom inglês fora de uma sala de aula.

Tudo o que precisa fazer é tocar nas palavras/cláusulas hausa e ouvirá o seu telefone dizê-lo instantaneamente em inglês.

Pode controlar a velocidade da voz como quiser!

Esta é a versão completa, MAIS BARATA QUE 1 REFEIÇÃO E vale mais de 3 meses de uma típica aula de inglês privado!

Obrigado por usar esta app, espero que goste de usá-la tanto quanto gostámos de fazê-lo!